Salon wakoki don yaki da tsangwamar da ake yi wa zabiya
Salon rayuwa
Abdoulaye Mamane Amadou | Gwendolin Hilse
June 14, 2023
Zabiya mawakin Rap Albi X dan kasar Jamus mai asali da kwango, na amfani da salon wakar Rapp da kida irin na tsatson Afirka wato Afro-Rap don yaki da muzgunawa zabiya.