Salon rayuwaGaskiyar Magana: Gwiwar matasan Najeriya na neman yin sanyi @Najeriya63To view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalon rayuwaZaharaddeen Umar09/29/2023September 29, 2023Gaskiyar Magana: Gwiwar matsan Najeriya na neman yin sanyi kan kasar a shekaru 63 da samun 'yancin kai. Mun tattauna da Nadiya Ibrahim Fagge, matashiya a jihar Kano da kuma Abdullahi Sidi Ali, matashi a arewacin Najeriya. https://p.dw.com/p/4WxmgTalla