Salon rayuwaNajeriyaMatsalar ambaliyar ruwa a NajeriyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalon rayuwaNajeriyaUwais Abubakar Idris ARH/LMJ12/21/2023December 21, 2023Matsalar ambaliyar ruaw a wasu sassan Najeriya, na sanya mazauna yankunan da ke zagaye da Kogin Neja cikin hadari. Saidai kuma gargadin da ake yi musu na kauracewa yankunan a lokutan da kogin ke tunbatsa, na zama wani babban kalubale.https://p.dw.com/p/4YbxMTalla